Mataimakin shugaban Kasar Najeriya

mataimakin shugaban ƙasar Najeriya
position (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na mataimakin shugaba
Farawa 16 ga Janairu, 1966
Wurin zama na hukuma Abuja
Officeholder (en) Fassara Kashim Shettima
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Najeriya

Mataimakin shugaban ƙasar Najeriya shi ne na biyu a muƙamin shugaban ƙasar Najeriya a gwamnatin Najeriya . Mataimakin Shugaban Tarayyar Najeriya wanda aka zaɓa a hukumance, an zaɓi mataimakin shugaban ƙasa tare da shugaban ƙasar a zaɓen ƙasa. A halin yanzu dai ofishin na hannun Kashim Shettima.[1]

  1. "Vice President Yemi Osinbajo – The Statehouse, Abuja" (in Turanci). Retrieved 2022-09-05.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search